Tehran (IQNA) Cibiyar A’immatul Huda (AS) ta halarci bikin baje kolin kur’ani mai tsarki karo na 29 a dakin taron na Tehran inda ta yi rangwamen littafai na koyar da harshen turanci da ma’anonin kur’ani.
Lambar Labari: 3487187 Ranar Watsawa : 2022/04/18
Tehran (IQNA) an fara gudanar da babban baje kolin kur’ani mai tsarki a masallacin manzon Allah (SAW) da ke Madina.
Lambar Labari: 3485621 Ranar Watsawa : 2021/02/05